Harin bom a Wuse
Appearance
Iri | aukuwa |
---|---|
Kwanan watan | 25 ga Yuni, 2014 |
Wuri | Abuja |
Adadin waɗanda suka rasu | 21 |
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 17 |
Harin bom na Wuse dai wani harin ta'addanci ne da aka kai a dandalin Emab dake a unguwar Wuse dake a gundumar Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.[1]
Lamarin
[gyara sashe | gyara masomin]An ruwaito lamarin ya faru ne ranar 25 ga watan Yuni, 2014.[2][3] Ƴan ƙungiyar Boko Haram ne suka kaddamar da harin a yankin arewa maso gabashin Najeriya.[4] An yi amfani da ababen fashewa a harin, inda mutane 21 suka mutu[5] haka-zalika wasu su 17 suka samu munanan raunuka.[6] An ce ba-tagwayen-(sau biyu) harin bama-baman da aka kai da mota ya faru ne da misalin karfe 4 na yamma a wani kanti.[7] A cewar rahoton yan sanda: kimanin motoci 40 ne aka lalata sakamakon wannan lamari.[8]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "21 killed, 17 injured as explosion rocks Wuse, Abuja". The Sun News. Retrieved 6 March 2015.
- ↑ "U.S. Embassy Statement on Wuse II Bomb Blast (June 26, 2014)". U.S. Embassy & Consulate in Nigeria. 25 June 2014. Archived from the original on 16 November 2021. Retrieved 17 February 2023.
- ↑ "Nigeria:Abuja blast in wuse District". ogadennews.com. Retrieved 6 March 2015.
- ↑ "Abuja Bomb Blast". BBC News. Retrieved 6 March 2015.
- ↑ "21 Die in Twin Car Bombs Near Nigeria Shopping Mall". NBC News (in Turanci).
- ↑ "Bomb blast hits banex plaza Wuse II, Abuja". dailypost.ng. Retrieved 6 March 2015.
- ↑ Abuja, Associated Press in (25 June 2014). "Deadly blast hits shopping mall in Nigerian capital Abuja". the Guardian (in Turanci).
- ↑ Aminu Abubakr and Jessica King. "Blast kills 21 at plaza in Nigerian capital". CNN.