Harshen Gvoko
Appearance
| Harshen Gvoko | |
|---|---|
| |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
ngs |
| Glottolog |
gvok1239[1] |
Yaren Gvoko (wanda aka fi sani da Gevoko, Ghboko, Gavoko, Kuvoko, Ngossi, Ngoshi, Ngoshe-Ndhang, Ngweshe-Ndaghan, Ngoshe Sama, Nggweshe) harshe ne na Afro-Asia da ake magana da shi a Jihar Borno, Najeriya da Lardin Arewa, Kamaru .
A kasar Kamaru, ana magana da Gevoko a ƙauyen Ngossi dake iyaka da kasar Najeriya. A arewacin Tourou ( Mokolo, Mayo-Tsanaga sashen). Ana magana da shi a kasar Najeriya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Gvoko". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.