Harshen Hwana
Appearance
| Harshen Hwana | |
|---|---|
| |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
hwo |
| Glottolog |
hwan1240[1] |
Hwana (anfi sanin sa da suna Hwona, Hona, Tuftera, Fiterya) harshe ne na Afro-Asia da ake magana da shi a Jihar Adamawa, Najeriya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Hwana". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.