Harshvaradhan Kapoor
Harshvaradhan Kapoor | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mumbai, 9 Nuwamba, 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Anil Kapoor |
Mahaifiya | Sunita Kapoor |
Ahali | Sonam Kapoor (en) da Rhea Kapoor (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Chapman University (en) Dodge College of Film and Media Arts (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm7561367 |
Harshvardhan Kapoor (An haife shi ranar 9 Nuwamba 1990).[1] Jarumin fim din indiya Kuma furodusa ne, haka zalika shi ɗan uwane agurin Sonam Kapoor da Rhea Kapoor shine karamin su,[2] sune ake kira da suna Kapoor's family.
Rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Sunan mahaifin sa anil Kapoor, mahaifiyar sa Kuma sunita Kapoor Yan uwa Kuma, Yana da Yan uwa mata guda biyu Sonam Kapoor and Rhea Kapoor.
Bedauniveuniveruniun yayi karatu a Jami ar Chapman university inda ya karanci cinematography da screenwriting a Los Angeles.daga Nan ya fada harkar fim.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Yana aiki a matsayin mataimakin darakta a kamfanin Anurag kashyap fim, ya fito a jarumi a fim din Mirza's lady a 2016.[3]
Aure
[gyara sashe | gyara masomin]beda aure a halin yanzun Amma Yana soyayyah. Yana daya daga cikin matasan da suke tashe a masana'antar fim ta indiya.