Haruna Seidu
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
7 ga Janairu, 2021 - District: Wenchi Constituency (en) ![]() Election: 2020 Ghanaian general election (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Wenchi, 4 ga Faburairu, 1974 (51 shekaru) | ||
ƙasa | Ghana | ||
Harshen uwa |
Bonol (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Matakin karatu |
master's degree (en) ![]() | ||
Harsuna |
Bonol (en) ![]() Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
ɗan siyasa, manager (en) ![]() ![]() | ||
Wurin aiki | Wenchi | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
National Democratic Congress (en) ![]() |
Alhaji Haruna Seidu ɗan siyasan Ghana ne kuma ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Wenchi a yankin Bono na ƙasar Ghana.[1][2][3]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Haruna a ranar 4 ga Fabrairu a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da hudu 1974A.C. kuma ya fito ne daga Wenchi a yankin Bono na Ghana. Ya sami Digiri na biyu a Kasuwanci a cikin shekarar 2015.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Haruna ya kasance Manajan Kasuwanci da Gudanarwa na Lamini Investment Ghana Limited.[4] Manomi ne.[5]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Haruna ɗan jam’iyyar NDC ne kuma a halin yanzu ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Wenchi.[4] Ya lashe kujerar majalisar ne da kuri'u 26,068 wanda ya zama kashi 51.1% na jimlar kuri'un da aka kaɗa yayin da ɗan takarar majalisar dokokin jam'iyyar NPP George Yaw Gyan-Baffuor ya samu kuri'u 23,102 wanda ya zama kashi 45.3% na jimillar kuri'un.[5][6]
Kwamitin
[gyara sashe | gyara masomin]Haruna mamba ne a kwamitin kasafin kudi na musamman.[1]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Haruna musulmi ne.[1]
Tallafawa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin Janairu 2022, ya ba da gudummawar sabbin kujerun guragu guda 36 ga wasu nakasassu a gundumar Wenchi.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 "Parliament of Ghana". www.parliament.gh. Archived from the original on 2023-03-20. Retrieved 2022-01-29.
- ↑ 2.0 2.1 "Stop discriminating against persons living with disabilities – Wenchi MP to Ghanaians - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). 2022-01-26. Retrieved 2022-01-29.
- ↑ "Don't Keep Money Under Your Matress" - Alhaji Seidu Haruna". Ghananewsprime (in English). 2021-03-03. Archived from the original on 2022-01-29. Retrieved 2022-01-29.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ 4.0 4.1 "Haruna, Seidu". Ghana MPS (in Turanci). Retrieved 2022-01-29.
- ↑ 5.0 5.1 "I'm ready to confront challenges of Wenchi — MP". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2022-01-29.
- ↑ FM, Peace. "2020 Election - Wenchi Constituency Results". Ghana Elections - Peace FM. Archived from the original on 2023-05-31. Retrieved 2022-01-29.