Hashimiyah al-Tujjar
Hashimiyah al-Tujjar | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Hāshimiyyah al-Tujjar mace ce Mujtahideh a Iran karni na 20.
Ta sami digirin ijtihadi a fannin fiqhu da usūl. Yayarta, 'yar dan uwanta,ta zama fitacciyar mace mai ilimin addini a Iran a ƙarni na 20,Nosrat Amin na Isfahan.[1]
Akwai alamun cewa aikin Nosrat Amin mai suna"alArba'in al-Hashimiyyah"mai yiwuwa Hashimiyyah al-Tujjar ne ya fara aiki.