Hassan Shehata
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | حسن حسن شحاتة | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Kafr el-Dawwar (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||




Hassan Shehata ( Larabci: حسن شحاتة ; An haife shi a ranar 19 ga watan Yunin 1947), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Masar. Kafin ritaya ya taka leda a matsayin mai tsaron gaba . Daga nan ya zama manajan ƙwallon ƙafa, wanda a yanzu ya yi ritaya. Shehata ya jagoranci ƙasar Masar ta lashe kofuna 3, duka a gasar cin kofin Afrika: 2006, 2008 da 2010. Shi ne koci na farko da ya taɓa lashe kofunan gasar cin kofin Afrika sau uku a jere. Shehata yana daya daga cikin kociyan guda biyu kacal da suka lashe gasar cin kofin Afrika sau 3, tare da Charles Gyamfi na Ghana.[1][2][3]
Ƙididdigar sana'ar kulob
[gyara sashe | gyara masomin]| Club | Season | League | Cup | Other | Continental | Total | ||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
| Kazma SC | 1967–68 | Kuwaiti Division One | 5 | 1 | — | — | 6 | |||||
| 1968–69 | 14 | 2 | — | — | 16 | |||||||
| 1969–70 | Kuwaiti Premier League | 7 | 0 | 10[lower-alpha 1] | — | 17 | ||||||
| 1970–71 | 9 | 2 | 6[lower-alpha 2] | — | 17 | |||||||
| 1971–72 | 7 | 1 | 5[lower-alpha 3] | — | 13 | |||||||
| 1972–73 | 6 | 0 | 8[lower-alpha 4] | — | 14 | |||||||
| total | 49 | 6 | 29 | 84 | ||||||||
| Al-Arabi (loan) | 1970–71 | Kuwait Premier League | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 3[lower-alpha 5] | 3 | |||
| Zamalek SC | 1974–75 | Egyptian Premier League | 6 | 4 | 9[lower-alpha 6] | — | 19 | |||||
| 1975–76 | 13 | 1 | — | 3[lower-alpha 7] | 16 | |||||||
| 1976–77 | 17 | 1 | — | — | 17 | |||||||
| 1977–78 | 7 | 1 | — | 1[lower-alpha 8] | 17 | |||||||
| 1978–79 | 4 | 0 | — | 2[lower-alpha 9] | 13 | |||||||
| 1979–80 | 14 | 0 | — | — | 14 | |||||||
| 1980–81 | 9 | 0 | — | — | 14 | |||||||
| 1981–82 | 5 | 1 | — | — | 14 | |||||||
| 1982–83 | 2 | 2 | — | — | 13 | |||||||
| total | 77 | 10 | 9 | 6 | 102 | |||||||
| Carrer total | 126 | 16 | 38 | 9 | 189 | |||||||
- ↑ Goals in Kuwait Joint League
- ↑ Goals in Kuwait Joint League
- ↑ Goals in Kuwait Joint League
- ↑ Goals in Kuwait Joint League
- ↑ Goals in AFC Champions League
- ↑ Goals in October League Cup
- ↑ Goals in African Cup Winners' Cup
- ↑ Goals in African Cup Winners' Cup
- ↑ Goals in CAF Champions League
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Marco Tardelli is Egypt's New Manager". Egyptian Players. Archived from the original on 2010-12-17.
- ↑ "Tardelli Thanks Fans for Standing by Pharaohs". Egyptian Players. Archived from the original on 2010-12-17.
- ↑ Obayiuwana, Osasu (2004-03-26). "Egypt's new coach Marco Tardelli has acknowledged the difficulty of leading the Pharaohs to the 2006 World Cup". BBC Sport.