Jump to content

Hassan Usman Katsina Polytechnic

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hassan Usman Katsina Polytechnic

Bayanai
Iri polytechnic (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1983
universitiesofnigeria.com…
Kwalejin kimiyya da fasaha ta Hassan Usman, Katsina

Hassan Usman Polytechnic Makarantar kwalejin ilimi ce wacce take a ƙaramar hukumar ɓatagarawa Katsina. Makarantar tana kan titin Dutsanma (road).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]