Hasumiyar Jamestown
Appearance
| Hasumiyar Jamestown | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana |
| Yankuna na Ghana | Yankin Greater Accra |
| Flanked by | Tekun Guinea |
| Coordinates | 5°31′59″N 0°12′43″W / 5.53300619°N 0.21197499°W |
![]() | |
| History and use | |
| Opening | 1930s |
| Karatun gine-gine | |
| Tsawo | 28 m |
| Lighthouse (en) | |
| Focal height | 34 m |
| Lighthouse range | 16 nautical mile |
| Light characteristic | Fl(4) W 25s |
| Light sector | 245°-077° |
| Catalogs |
|
|
| |


Hasumiyar Jamestown tana cikin unguwar Jamestown a garin Accra daka kasar Ghana. An gina tsarin ginin kimanin tsayin mita 28 da kuma kafa (92 ft) a cikin shekarun 1930, inda ya mate gurbin gidan haskaka a tsayi, na baya wanda aka gina a shekarar 1871.[1]
Dausayi
[gyara sashe | gyara masomin]Ya ƙunshi hasumiyar dutse tare da fitila da gidan hotuna, a haɗe da gidan maigadi. Dukansu gidan fitila da mai tsaron gida an fentin su da ja da fari a kwance.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Briggs, Philip. Ghana (Sixth ed.). Bradt Travel Guides Ltd. p. 147. ISBN 9781841624785.
- ↑ Samfuri:Cite rowlett
