Hatim Ammor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hatim Ammor
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 29 ga Augusta, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Jarumi da mawaƙi
Kayan kida murya
IMDb nm9388456
hatimammor.ma

Hatim Ammor (an haife shi a 29 ga watan Agusta, 1981) mawaƙin Morocco ne.[1] Ya yi bajinta a Expo 2020.[2] An haifi Ammor a shekara ta 1981 a Hay Mohammadi.[3] Matarsa, Hind Tazi, ta kamu da cutar kansa a shekarar 2019.[4] Ammor jakadan alama ne na Oppo.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Objet de moqueries sur les réseaux sociaux, Hatim Ammor s'explique (VIDEOS)". Le Site Info (in Faransanci). 2021-09-29. Archived from the original on 2021-10-10. Retrieved 2021-10-10.
  2. ""Expo Dubaï 2020": Concert haut en couleurs de Hatim Ammor". Hespress Français (in Faransanci). 2021-10-03. Retrieved 2021-10-10.
  3. "Moroccan Singer Hatim Ammor Shoots in New York". Morocco World News (in Turanci). November 17, 2016. Retrieved 2021-10-10.
  4. Hatim, Yahia (September 11, 2019). "Celebrities Show Support for Wife of Moroccan Singer Hatim Ammor After Cancer Diagnosis". Morocco World News (in Turanci). Retrieved 2021-10-10.
  5. "Hatim Ammor offre sa notoriété à Oppo". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). March 2, 2021. Retrieved 2021-10-10.