Jump to content

Hayford Akrofi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hayford Akrofi
Rayuwa
Haihuwa 1952
ƙasa Ghana
Mutuwa 23 ga Yuni, 2014
Yanayin mutuwa kisan kai
Karatu
Makaranta Ghana Senior High School, Koforidua (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane

Hayford Akrofi (Janairu 1952 - 23 Yuni 2014) ya kasance dan gwagwarmayar siyasa da gine-gine kuma Dan Ghana.

Akrofi ya fito ne daga Akwapim Hills . [1] Ya yi karatu a makarantar sakandare ta Ghana. [2] Ya kasance memba na kwamitin zartarwa na Jam'iyyar Jama'a ta Yarjejeniya . [1]

Wani ɗan fashi ne ya kashe Akrofi a ranar 23 ga watan Yuni shekarar 2014. [3]

  1. 1.0 1.1 Yeboah, Isaac (23 June 2014). "Robbers kill CPP leader, rape ladies". Graphic Online. Graphic Communications Group. Retrieved 31 December 2017.
  2. Sawyerr, Ade (26 June 2014). "On the passing of Comrade Hayford Patterson Akrofi". The Ade Sawyerr Blog. Retrieved 19 July 2014.
  3. "Hunt down Akrofi's killers with dispatch - CPP urges police". Ghana Web. 26 June 2014. Retrieved 19 July 2014.