Hedkwatar 'yan Sanda Ta Jihar Kano
Appearance
Hedkwatar 'yan Sanda Ta Jihar Kano | ||||
---|---|---|---|---|
police command (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano |
Hedkwatar 'yan sanda ta Jihar Kano hukuma ce dake tilasta bin doka da ke da alhakin kiyaye zaman lafiya da tsaro, zaman lafiya a Jihar Kano, Najeriya. Kamar sauran hedkwatocin 'yan sanda na jiha a Najeriya, tana daga cikin rundunar' yan sanda ta Najeriya kuma ana aiki a matakin jihar. kwamandan rundunar Usaini Muhammad Gumel an naɗa shi ne daga Sufeto Janar na 'yan sanda Usman Alkali Baba a matsayin kwamishina 45. 'Yan sanda na Jihar Kano suna aiki a ƙarƙashin Dokar' yan sanda ta Najeriya da Dokokin CAP . P19. 2004, [1][2][3]
Jagora
[gyara sashe | gyara masomin]- Kwamishinan 'yan sanda: Muhammed Usaini Gumel[4]
- Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (Financi da Gudanarwa)
- Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (Ayyuka)
- Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (Bincike)
- Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (Administration)
- Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (Ayyuka)
- Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (Bincike)
- Kwamandojin Yankin
Kwamishinonin 'yan sanda
[gyara sashe | gyara masomin]- Muhammed Usaini Gumel (Maris 2023 - Yanzu)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Muhammad, Khaleel (2023-05-03). "Kano police commissioner assumes duty, adopts technology". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-10-03.
- ↑ Usman, Mustapha (2023-03-14). "In another twist, IG deploys CP Usaini Gumel to Kano as commissioner of police". Daily Nigerian (in Turanci). Retrieved 2023-10-03.
- ↑ "Management Team". npf.rv.gov.ng. Archived from the original on 15 May 2014. Retrieved 29 December 2014.
- ↑ Adeniyi, Anthony (2023-05-02). "Kano New CP, Muhammad Usaini Gumel Assumes Duty". Stallion Times (in Turanci). Archived from the original on 2023-06-01. Retrieved 2023-10-03.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Shafin yanar gizon 'yan sanda na Jihar Kano Archived 2015-01-03 at the Wayback Machine