Hellen Mubanga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hellen Mubanga
Rayuwa
Haihuwa Lusaka, 23 Mayu 1995 (28 shekaru)
ƙasa Zambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Zambia women's national association football team (en) Fassara-70
Red Arrows F.C. (en) Fassara-2020
Zaragoza Club de Fútbol Femenino (en) Fassara2020-220
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 155 cm

Hellen Mubanga (an haife ta a ranar 23 ga watan Mayu shekarar 1995) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Zambiya wacce ke buga wasan gaba don ƙungiyar Primera Federación ta Sipaniya Zaragoza CFF da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zambia .

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Hallen Mubanga ya buga wa Bauleni Sports Academy da Red Arrows da ke Zambia da kuma Zaragoza CFF da ke Spain.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Mubanga ta kasance cikin tawagar a gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014, da gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekara taw2018, da kuma gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekara ta 2023 .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]


Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Navboxes colour