Hicham Aboucherouane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hicham Aboucherouane
Rayuwa
Haihuwa Doukkala-Abda (en) Fassara, 2 ga Afirilu, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Raja Club Athletic (en) Fassara1999-200411565
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2002-2009275
Qatar SC (en) Fassara2002-2003
Raja Club Athletic (en) Fassara2004-20073722
Al-Nassr2004-20041513
Lille OSC (en) Fassara2005-2006162
Espérance Sportive de Tunis (en) Fassara2007-20073210
Espérance sportive de Tunis (en) Fassara2007-2008
Al Ittihad FC (en) Fassara2008-20102613
Raja Club Athletic (en) Fassara2010-2011213
Al Ahli SC (en) Fassara2011-2014
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 182 cm

Hicham Aboucherouane ( Larabci: هشام بوشروان‎  ; an haife shi 2 ga watan Afrilun shekarata 1981) wani tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Maroko da ya yi wasa a matsayin dan wasan gefe .

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara aikinsa na shekarar 1997 tare da Najm El Aounat, 1999 aka tura shi zuwa Raja Casablanca . An ba da shi rance daga Raja Casablanca a cikin Yulin shekarara 2005 zuwa Yunin 2006 ta OSC Lille . A watan Janairun 2007 ya tashi daga Raja Casablanca zuwa Espérance Sportive de Tunis kuma ya canja a watan Yulin shekarata 2008 zuwa Al-Ittihad .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]