Jump to content

High Court of Lagos State

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
High Court of Lagos State

Bayanai
Iri court (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Babban Kotun Jihar Legas, Legas Island

Babbar kotun jihar Legas ita ce babbar kotun jiha a jihar Legas. Tana da sassa da dama, da suka haɗa da Igbosere, [1] Lagos Island, Ikeja, Epe, Ajah, Badagry da Ikorodu division.

  1. Empty citation (help)Lagos pulls down Igbosere, Nigeria's oldest High Court, as rebuilding begins (en-GB). Tribune Online (2022-02-03). Retrieved on 2022-05-23.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]