Jump to content

Hot FM (Abuja)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hot FM
Bayanai
Iri Tashar Radio
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2005
hotfm.ng…

Hot 98.3 FM Tashar rediyo ce ta Najeriya wacce ke watsa shirye-shirye a kan mita 98.3FM daga Abuja, a Babban Birnin Tarayya Najeriya. Ya fara watsa shirye-shirye a ranar 1 ga Maris, 2005.

Hot 98.3 FM yana da lasisi don watsa shirye-shirye zuwa yankin Arewa ta Tsakiya (yanki na tsakiya) na ƙasar. Yana watsa shirye-shiryen kiɗa na zamani da labarai / magana.

An kafa Hot FM a watan Janairun shekara ta 2005. Kamfanin Spectrum Broadcasting Co. Nig Ltd ne ke mallakarta kuma ke sarrafa ta.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]