Hugh McMahon (ɗan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hugh McMahon (ɗan siyasa)
member of the European Parliament (en) Fassara

19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999
District: Strathclyde West (en) Fassara
Election: 1994 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994
District: Strathclyde West (en) Fassara
Election: 1989 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989
District: Strathclyde West (en) Fassara
Election: 1984 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Saltcoats (en) Fassara, 17 ga Yuni, 1938 (85 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of Glasgow (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Labour Party (en) Fassara

Hugh McMahon (an haife shi ranar 17 ga watan Yunin 1938). tsohon ɗan siyasan Scotland ne, wanda ya riƙe muƙami a Majalisar Tarayyar Turai.

Farkon rayuwa da karatu[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi McMahon ranar 17 ga watan Yuni, a shekarar 1983.

McMahon ya yi karatu a Kwalejin Jordanhill sannan kuma a Jami'ar Glasgow.

Aiki da siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zama babban malami, kuma ya zama cikakke dan Jam'iyyar Labour, ya jagoranci Socialist Education Association of Scotland daga 1978 zuwa 1982, da Scottish Fabian Society daga 1979 zuwa 1984. Ya kuma yi aiki a fannin zartarwa na Jam'iyyar Labour ta Scotland daga 1980 zuwa 1983.[1]

Zaɓe[gyara sashe | gyara masomin]

A zaben Majalisar Turai na 1984, an zaɓi McMahon a mazabar Strathclyde West. Aikin sa ya kare a matsayin dan majalisa a lokacin da aka sake shirya mazabun Turak a 1999.[1]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. pp. 6–24. ISBN 0951520857.