Hugo Ekitike

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hugo Ekitike
Rayuwa
Haihuwa Reims, 20 ga Yuni, 2002 (21 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Paris Saint-Germain2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 189 cm

Hugo Ekitike (an haifeshi ranar 20 ga watan Yuni, 2002) kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, ɗan asalin ƙasar faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar kwallon kafa ta P.S.G a matsayin ɗan wasan aro daga Reims.[1]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi ekitike ne a kasar faransa daga mahaifinsa wanda ya kasance dan asalin kasar kamaru da mahaifiyarsa 'yar kasar ta faransa[2] sannan ya wakilci kungiyar matasa 'yan kasa da shekaru 20 na kasar faransan.[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]