Giwa (Kaduna)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Hukumar Giwa)
Jump to navigation Jump to search
Giwa
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNajeriya Gyara
located in the administrative territorial entityKaduna Gyara
coordinate location11°16′51″N 7°25′3″E Gyara
office held by head of governmentChairman of Giwa local government Gyara
majalisar zartarwasupervisory councillors of Giwa local government Gyara
legislative bodyGiwa legislative council Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
Tsohon rijiya a garin shika karamar hukumar Giwa

Giwa karamar hukuma ce dake Jihar Kaduna. Tana da manyan Unguwan ni kamar Shika, Yakawada, Kakangi, Iddassu, Dan mahawayi, hayin Guga, Tsibiri da sauransu. Akwai babban asibiti Jami'ar Ahmadu Bello a garin Shika da kuma makarantar Samar da dabbobi itama dai ta Jami'ar Ahmadu Bello wacce ake kira da (NAPRI) dukkan su dai a karkashin karamar hukumar Giwa suke.