I'm Not Lying But I'm Beautifying
I'm Not Lying But I'm Beautifying | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1981 |
Asalin suna | أنا لا أكذب ولكني أتجمل |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ibrahim Al Shaqanqiry (en) |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
I'm Not Lying But I'm Beautifying, wanda kuma aka fi sani da The Made Up Truth (Larabci na Masar: أنا لا أكذب ولكني أتجمل German: Die geschminkte wahrheit translit: Ana La Aktheb Wlakenani Atajaml ), Fim ne da aka shirya shi a shekarar 1981 na Misira da Ihddoussan Abdel ya rubuta. Ibrahim El-Shaqanqeeri ya bada umarni. Taurarinsa Salah Zulfikar, Ahmed Zaki da Athar El-Hakim.[1][2][3][4]
Labarin fim
[gyara sashe | gyara masomin]Rafik Hamdy shahararren marubuci ne, wanda ke da 'ya ɗaya, Khairya, ɗalibar jami'a ce. Abokin aikinta ibrahim ɗalibin ne mai himma yana soyayya da ita itama tana musayar soyayyar, duk da cewa hamshakin attajirin Hani yana sha'awar aurenta, ibrahim yayi kokarin boye gaskiyar zamantakewarsa dan tsoron kada Khairiyya ta kauda kai daga gareshi, yana da'awar cewa. shi ɗan gidan mai arziki ne. Amma daga karshe Rafik ya san gaskiyar abin da ke faruwa ya fuskanci Ibrahim kuma yanzu zaɓi yana ga Khairia.[5][6]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Salah Zulfikar a matsayin Rafik Hamdy
- Ahmed Zaki a matsayin Ibrahim
- Athar El-Hakim a matsayin Khairia
- Zahret El-Ola a matsayin Nadia
- Nahed Samir a matsayin Mobrouka
- Farouk Youssef a matsayin Hani
- Maha Abu Ouf a matsayin Maisa
- Ahmed El Gezery a matsayin Saleh
- Mohammed Shawky a matsayin Madbouly
- Fatheya Chahine a matsayin mahaifiyar Hani
- Ahmed Khamis
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Klünder, Achim (2011-09-15). Lexikon der Fernsehspiele / Encyclopedia of television plays in German speaking Europe. 1978/87. Band I (in Jamusanci). Walter de Gruyter. ISBN 978-3-11-141194-1.
- ↑ "I'm not Lying but I'm Beautifying – Cast & Medewerkers op MUBI". mubi.com. Retrieved 2021-09-21.
- ↑ I'm Not Lying But I'm Beautifying (1981) (in Turanci), retrieved 2021-09-21
- ↑ al-Muṣawwar (in Larabci). Muʼassasat Dār al-Hilāl.
- ↑ "أنا لا أكذب ولكنى أتجمل | المصري اليوم". www.almasryalyoum.com (in Larabci). Retrieved 2021-09-10.
- ↑ "I'm Not Lying But I'm Beautifying (1981) Assista Online Gratis - Dublado / Legendado - HD Filme Completo". Assista Filmes Online Grátis (in Harshen Potugis). Retrieved 2021-09-10.