Jump to content

Ibadan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibadan
Ìbàdàn (yo)
Ibadan (en)


Wuri
Map
 7°23′47″N 3°55′00″E / 7.3964°N 3.9167°E / 7.3964; 3.9167
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Oyo
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,550,593 (2006)
• Yawan mutane 828.11 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,080 km²
Altitude (en) Fassara 230 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1829
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo oyostate.gov.ng
Wasu hanyoyin sufuri a cikin garin ibadan
. Gajeren zance na tarihin Ibadan cikin yaren Ibadan daga ɗan asali harshen.
Ibadan jaha ce a binin oyo

Ibadan birni ne,da ke a jihar Oyo, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Oyo, bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar ta 2006. Jimillar mutane 2,559,853 (miliyon biyu da dubu dari biyar da hamsin da takwas da dari takwas da hamsin da uku). An kuma gina birnin Ibadan a farkon karni na sha tara.

Kasuwar bodija ta ibadan