Ibn El-Balad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibn El-Balad
Asali
Lokacin bugawa 1942
Asalin suna ابن البلد
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
During 105 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Stephan Rosti
'yan wasa
External links

Ibn El-balad (wanda ake kira: The Noble Man, ko The Urchin or The Son of the Country; Larabci na Masar: إبن البلد translit: Ibn El-balad )[1][2] wani fim ne na Masar da aka shirya shi a shekarar 1942, wanda Stephan Rosti[3][4] ya jagoranta Taurarin fim ɗin sune Mahmoud Zulfikar da Aziza Amir.[5][6][7]

Labarin fim[gyara sashe | gyara masomin]

Wani ɗan kwangila ya tilasta wa ɗiyarsa Fathia (Aziza Amir) auren Azmi Bey (Mahmoud El-Meliguy), wanda ke kwaɗayin kuɗinta yayin da daya ke kwaɗayin kudinsa. Fathia ta san injiniya Mahmoud (Mahmoud Zulfikar), wanda aka yi asarar bitarsa a hare-haren Scandinavia.[8][9][10] Mahmoud zai iya tafiyar da masana'antar da ta gada a wurin mahaifinta a lokacin da suke zaman banza. Azmi yayi kamar yana sha'awar kuɗin matarsa. Da yaga ya kusa rasata sai Fatiyya ta nemi a raba aurenta, bayan matsalolin ta rabu da ita, daga karshe ta auri Mahmoud masoyinta.

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nelmes, Jill; Selbo, Jule (2015-09-29). Women Screenwriters: An International Guide (in Turanci). Springer. ISBN 978-1-137-31237-2.
  2. Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-84586-958-5.
  3. Vieyra, Paulin Soumanou (1975). Le cinéma africain: Des origines à 1973 (in Faransanci). Présence africaine. ISBN 978-2-7087-0319-3.
  4. ‏فكر و إبداع (in Larabci). ‏رابطة الأدب الحديث،‏. 2006.
  5. Zuhur, Sherifa (2021-12-10). Popular Dance and Music in Modern Egypt (in Turanci). McFarland. ISBN 978-1-4766-8199-3.
  6. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  7. Brière, Jean-François (2008-01-01). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-8111-4250-6.
  8. Zuhur, Sherifa (2021-12-10). Popular Dance and Music in Modern Egypt (in Turanci). McFarland. ISBN 978-1-4766-8199-3.
  9. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  10. Brière, Jean-François (2008-01-01). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-8111-4250-6.