Jump to content

Ibn al-shaikh al-albi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibn al-shaikh al-albi
Rayuwa
Haihuwa Ajdabiya (en) Fassara, 1963
ƙasa Libya
Mutuwa Libya, 10 Mayu 2009
Yanayin mutuwa Kisan kai
Gallazawa
Sana'a
Sana'a Ta'addanci

Ibn al-Shaykh al-Libi sunansa na asali shine Ali Mohamed Abdul Aziz al-Fakheri; an haifeshi a shekara 1963 zuwa 10 ga watan mayu 2009 Dan asalin kasar Libya Wanda sojojin kasar amurka suka kama a kasar Afghanistan a 1 ga watan nuwamba 2001 Bayan rikicin taliban, Wanda yasha tuhuma sosai a hannun sojojin amurka Dana kasar Misra domin samun bayanan sirri daga wajanshi. Daga bisani yabada bayanan sirri a dalilin tuhuma a hannun sojojin Misra [1]

"

  1. Schecter, Cliff (2008). The Real McCain. PoliPointPress. p. 124. ISBN 978-0-9794822