Jump to content

Ibrahim Hamza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Hamza
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Soba
Ambassador of Nigeria to Iran (en) Fassara

Disamba 2016 -
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ibrahim Hamza ɗan siyasar Najeriya ne. An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Soba a majalisar wakilai daga shekarun 2019 zuwa 2023. [1]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ibrahim Hamza a shekarar 1974. Ya fito ne daga jihar Kaduna. [1]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A zaɓen 2019, ya tsaya takarar ɗan majalisar wakilai na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma ya yi nasara inda ya doke abokin takararsa Khalid Ibrahim na jam’iyyar PDP. Ya taɓa rike muƙamin Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kaduna. [2] [3]

  1. 1.0 1.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-10. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. "APC wins Soba federal constituency in Kaduna - Daily Trust" (in Turanci). 2019-02-24. Retrieved 2024-12-10.
  3. "Kaduna state House of Representatives election results and data 2019 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2024-12-10.