Ibrahim Koneh
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Yaounde, 9 Satumba 1994 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Kameru | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
attacker (en) | ||||||||||||||||||||||
Ibrahim Koneh (an haife shi 9 ga watan Satumbar 1994), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Kamaru wanda ke taka leda a matsayin gefen hagu ga ƙungiyar Cypriot Ethnikos Achna .
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Koneh ya fara aikinsa ne da kungiyar Boavista ta kasar Portugal.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.