Ibrahim Sorry Touré
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 15 Satumba 1970 | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||
| Mutuwa | Bamako, 21 Oktoba 1996 | ||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
| Mahaifi | Idrissa Touré | ||||||||||||||||||
| Ahali |
Bassala Touré (en) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Ibrahim Sory Touré (an haife shi 15 ga watan Satumbar 1970 – ya rasu 21 ga watan Oktobar Shekara ta 1996), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mali. Ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Mali wasanni uku a shekara ta 1994.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin 'yan wasan Mali a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1994.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ibrahim Sory Touré". National Football Teams. Retrieved 5 May 2021.
- ↑ "African Nations Cup 1994 - Final Tournament Details". RSSSF. Retrieved 5 May 2021.