Idi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentIdi
Iri ranar hutu
religious and cultural festive day (en) Fassara
Addini Musulunci
sallah idi

A Musulunci Eid ne sunan bukukuwan musulunci biyu.

  • Eid ul Fitr-, bayan azumi watan Ramadan, a ranar farko na Shawwal.
  • Idi ul-Adha, tunawa da yardar da Annabi Ibrahim ya yi na sadaukar da dansa ga Allah, a ranar goma ga Zulhi-Hijjah, ga waɗanda ba sa aikin hajji.