Idon, Najeriya
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Neja | |||

Idon[1] gari ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Kajuru, a kudancin jihar Kaduna, a yankin Middle Belt, a Najeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 800.[2] Garin na da tazarar kilomita 69 daga babban birnin jihar Kaduna.[3]
Sufuri
[gyara sashe | gyara masomin]
Titin jirgin kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Garin Idon yana aiki da wata tashar da ke kusa a kan wani reshe na hanyar layin dogo na ƙasa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Idon, Nigeria". Geographic Names. Retrieved January 21, 2024.
- ↑ "Post Offices - with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2024-01-07.
- ↑ "Idon, Nigeria". Places in the World. Retrieved 21 January 2024.
Hanyoyin haɗi na Waje
[gyara sashe | gyara masomin]| Wikimedia Commons has media related to Idon. |
