Jump to content

Idris Nuradeen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Idris Nuradeen
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 15 ga Janairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC BATE Borisov (en) Fassara2021-Disamba 202310
FC Smorgon (en) Fassaraga Yuli, 2021-Nuwamba, 202181
  FC Arsenal Dzerzhinsk (en) Fassaraga Yuli, 2022-Nuwamba, 202270
FC Smorgon (en) Fassaraga Maris, 2023-Disamba 2023234
 

Idris Nuradeen (an haife shi ranar 15 ga watar Janairu 2002) shi ne dan kwallon kafa na Najeriya wanda yake fitowa don Smorgon a kansu daga BATE Borisov a matsayin wanda yake karbar gano.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.