Idrissa Halidou
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Niamey, 3 ga Yuli, 1982 (43 shekaru) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||
Idrissa Halidou (an haife shi a ranar 3 ga watan Yulin shekarar 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne daga ƙasar Nijar wanda a yanzu yake buga wa ƙungiyar AS GNN . [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Idrissa Halidou at National-Football-Teams.com