Ijaiye
Appearance
|
realm (en) | |
| Bayanai | |
| Farawa | 1836 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Dissolved, abolished or demolished date (en) | 1861 |
Ijaiye (ko Ijaye ) sarauta ce ta ɗan gajeren lokaci a cikin jihar Oyo a yau, Najeriya. Ta ɓalle daga Daular Oyo a 1836 kuma an sake cin sarautar da yaƙi a shekara ta 1861.