Ikpeazu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ikpeazu
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Ikpeazu
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara I212
Cologne phonetics (en) Fassara 0418

Ikpeazu sunan mahaifi ne na Igbo.Fitattun mutane masu sunan sun haɗa da:

  • Okezie Ikpeazu (an haife shi 18 ga Oktoba,1964),ɗan siyasan Najeriya
  • Lynda Chuba-Ikpeazu (an haife ta 22 ga Yuni,1966),ƴar siyasar Najeriya
  • Uche Ikpeazu (an haife shi a ranar 28 ga Fabrairu,1995),ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila