Imama Amapakabo
Imama Amapakabo | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Shekarun haihuwa | 27 ga Yuli, 1969 |
Wurin haihuwa | Najeriya |
Sana'a | association football manager (en) da ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Imama Amapakabo (an haife shi ranar 27 ga watan Yulin 1969) manajan ƙwallon ƙafa ne ta Najeriya kuma tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan kasancewarsa cikin ƴan wasan Najeriya da suka lashe gasar cin kofin duniya na ƴan ƙasa da shekaru 16 a shekarar 1985, iyayen Amapakabo sun daina adawa da shi wajen buga ƙwallon ƙafa. [1]
A wasan da suka yi da Nigerdock a lokacin da yake buga wa Sharks wasa, ya dakatar da wasan don "hutun bayan gida" amma a zahiri yana ƙoƙarin rage matsin lamba a kan ƙungiyarsa. [2] Duk da haka, Sharks sun yi rashin nasara da ci 1-0 sakamakon kuskure daga Amapakabo. [2]
A cikin shekarar 2016. Amapakabo ya taimaka wa Rangers International ta lashe gasar lig ta Najeriya duk da kasancewarta ɗaya daga cikin manyan kociyan ƙungiyar a gasar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Amapakabo: How W/Cup Win With Golden Eaglets Swayed My Parents To Support My Football completesports.com
- ↑ 2.0 2.1 Shit Matters: The bizarre story of how a top goalkeeper stopped league game for a toilet break Archived 2021-01-24 at the Wayback Machine nigerianfootballer.com