Imelda Marcos
Imelda Marcos (an haife ta a watan Yuli 2, 1929) itace matar tsohon shugaban kasar Philippine Ferdinand Marcos. Ta yi aiki a matsayin Uwargida na Filipin daga 1965 zuwa 1986.[1][2]
Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Katherine Ellison, Imelda, Steel Butterfly of the Philippines, McGraw-Hill, New York, 1988. ISBN 0-07-019335-5
- ↑ Imelda: a Story of the Philippines, Beatriz Francia