Imode, Nijeriya
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
Kauyen Imode, wanda aka fi sani da Imode wani kauye ne dake karamar hukumar Ughelli ta Kudu na jihar Delta dake Najeriya.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.