Kwalejin Ilimi ta Isa Kaita
Appearance
(an turo daga Isa Kaita College of Education)
Kwalejin Ilimi ta Isa Kaita | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | school of education (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1991 |
ikcoedm.edu.ng |
Kwalejin Ilimi ta Isa Kaita cibiyar ilimi ce ta gwamnatin jaha da ke a garin Dutsin-ma a jihar Katsina, Najeriya. Tana da alaƙa da Jami'ar Ahmadu Bello don shirye-shiryen karatun digiri. Shugaban makarantar na yanzu shine Mai gari Abdu.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa kwalejin ilimi ta Isa Kaita a shekarar 1991.
Darussa
[gyara sashe | gyara masomin]Cibiyar tana ba da darussa kamar haka:
- Ilimin Manya da Na Zamani
- Ilimin Fasaha
- Ilimi da Ingilishi
- Ilimin Kula da Yara na Farko
- Haɗaɗɗiyyar Ilimin Kimiyya
- Ilimin tattalin arziƙi
- Geography
- Ilimin Halitta
- Kimiyyar Noma
- Hausa
- Larabci
- Tattalin Arzikin Gida
- Ilimin Kimiyya
- Ilimin Kwamfuta
- Ilimi na Musamman
- Karatun Ilimin Firamare
- Ilimi na Musamman
- Lissafi
- Nazarin zamantakewa
- Ilimin Jiki Da Lafiya
Alaƙa
[gyara sashe | gyara masomin]Cibiyar tana da alaƙa da Jami'ar Ahmadu Bello don bayar da shirye-shiryen da za su kai ga samun digiri na biyu (B.Ed.) a cikin:
- Ilimi da Biology
- Ilimi da Ingilishi
- Ilimi da Geography
- Ilimi da Tarihi
- Ilimi da Hausa
- Ilimi da Larabci
- Ilimin motsa jiki
- Ilimi da Kimiyyar Noma
- Ilimin Lafiya