Islam Bibi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Islam Bibi
Rayuwa
Haihuwa Kunduz (en) Fassara, 1974
ƙasa Islamic Republic of Afghanistan (en) Fassara
Mutuwa Lashkar Gah (en) Fassara, 2013
Yanayin mutuwa kisan kai (killing (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a Ƴan Sanda

Islam Bibi (an haife ta shekarar 1974 -ta mutu a shekarar 2013 ) ta kasance jami'in 'dan sanda ne na Afghanistan, a lardin Helmand. Ta kasance 'yar gudun hijira a Iran a shekarun 1990, Bayan wannan, Bibi ta dawo ta zama jami'in' yan sanda da ke yaki da kungiyar Taliban. Iyalenta suna adawa da aikinta kuma ɗan'uwanta ya yi kokarin kashe ta har sau uku. Bibi tayi aure tana da yara shida (maza 4 maza da mata 2). Islamia Bibi ta shiga aikin rundunar 'yan sanda a shekarar 2005 kuma ta kai matsayin mukamin laftanal na biyu, tana aiki kai tsaye a karkashin shugabancin CID; wata gagarumar nasara, da aka ba ta tunda ta samu ilimi tun shekara 10 data wuce. Ta fara karbar kiran waya ne mai barazanar shekaru biyu bayan da ta zama jami’in ‘yan sanda. Masu kira wadanda ba su bayyana kansu ba za su ce mata: “Dakatar da aiki. Kun bincika gidanmu, gidan maƙwabcinmu. Ba za mu iya kashe ki ba to ada, ammayanzu za mu kashe ki.”

An harbe Islam Bibi ne a safiyar ranar 3 ga watan Yulin shekarar 2013 a lokacin da zata je aiki da babur tare da dan'uwanta.

A safiyar da aka kashe ta, Islam Bibi ta kira ofis don aikawa da sufuri zuwa aiki. Lokacin da aka sanar da ita cewa za ta bukaci yin tsarinta, surukinta, wanda kuma jami'in dan sanda ne, ya zo ya dauke ta a babur dinsa ya dauke ta aiki. An harbe ta kuma an kashe mata mitoci 50 daga gidanta. An kuma raunata surukarta a harin.[1][2]

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Bibi a Kunduz province a shekara ta 1974[3]. Ta kasance yar'gudun hijira ce a Iran sanda yan' Taliban suka kama gwamnatin kasar Afghanistan a 1990s. Ta dawo Afghanistan a shekarar 2001.[4] kafin shigarta police wanda bashine iyayenta keso tayi ba, kuma har yasanya dan'uwanta yayi yunkurin kashe ta, saboda yanason kare sunan gidansu daga cewa yarsu mace ta shiga aikin dan'sanda wanda ba'a cika samu ba a kasar a ga mace tana aikin.[5][6].

Police women in Afghanistan in 2010

Bibi ta shiga police force a 2003 kuma tasamu kaiwa matsayin lieutenant da wuri wacce kuma me bada rahoto zuwa CID kai tsaye, shugabancin da nasara CE mai muhimmanci. Itace mafi mukami mace a wannan lokacin amma ta ta samun barazanar kisan ranta wanda yasa takasance cikin hatsari.[7]. Ta jagoranci daya daga cikin babbar gungun matan polis a Afghanistan wadanda kekai farmaki ga Taliban, suna Neman masu kunar bakin wake a Burqas kuma suke fara shiga koina na gidajen mata India mazan polis bazasu iya shiga ba.[8]. As police officers, they cover their faces with black scarves, wear thick boots, and in some cases choose to wear men's uniforms. Human Rights Watch says that female police officers often experience sexual harassment and verbal abuse by their male counterparts, in part because they don't even have basic facilities. There are very few female restrooms at all police stations in Afghanistan, and women who use men's restrooms are very vulnerable to harassment[9].

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An harbe Bibi a sanda tabar gidanta a wani safiyar ranar 4 ga watan Yuli,shekarar ta alib 2013 an kai mata farmakin ne sanda take tukin babur tare da mijin yarta a Lashkar Gah, babban birnin Helmand province[10][11]. Taji rauni sannan ta mutu a asibiti. Babu wani bincike da aka gudanar Dan binciko waɗanda keda hannu a kisanta. Ta rasu tana da yara shida(6).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. Kelly, Jeremy. "Inspirational Afghan woman police officer Islam Bibi is shot dead" (in Turanci). ISSN 0140-0460. Retrieved 2020-04-03.
 2. "Islam Bibi". AWID (in Turanci). 2015-04-08. Retrieved 2020-04-03.
 3. Crilly, Zubair Babakarkhail, Kabul, and Rob (2013-07-04). "Helmand's top female police officer shot dead" (in Turanci). ISSN 0307-1235. Retrieved 2020-04-03.
 4. "Database". web.archive.org. 2020-03-08. Archived from the original on 2020-03-08. Retrieved 2020-04-03.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
 5. "Afghanistan's indifference to murder of top female officer: Islam Bibi – NAOC". web.archive.org. 2019-07-27. Archived from the original on 2019-07-27. Retrieved 2020-04-03.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
 6. Graham-Harrison, Emma (2013-07-04). "Helmand's top female police officer shot dead". The Guardian (in Turanci). ISSN 0261-3077. Retrieved 2020-04-03.
 7. "Database". web.archive.org. 2020-03-08. Archived from the original on 2020-03-08. Retrieved 2020-04-03.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
 8. Crilly, Zubair Babakarkhail, Kabul, and Rob (2013-07-04). "Helmand's top female police officer shot dead" (in Turanci). ISSN 0307-1235. Retrieved 2020-04-03.
 9. Graham-Harrison, Emma (2013-07-04). "Helmand's top female police officer shot dead". The Guardian (in Turanci). ISSN 0261-3077. Retrieved 2020-04-03.
 10. "Islam Bibi News, Articles & Images | National Post" (in Turanci). Retrieved 2020-04-03.
 11. "Taliban suspected as top Afghan policewoman murdered". The Irish Times (in Turanci). Retrieved 2020-04-03.