Ismaïla Sarr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ismaïla Sarr
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 25 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Senegal Olympic football team (en) Fassara2015-201530
  Senegal national association football team (en) Fassara2016-81
  FC Metz (en) Fassara13 ga Yuli, 2016-26 ga Yuli, 2017
  Stade Rennais F.C. (en) Fassara26 ga Yuli, 2017-8 ga Augusta, 2019
Watford F.C. (en) Fassara8 ga Augusta, 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 18
Nauyi 70 kg
Tsayi 180 cm
Ismaïla Sarr

Ismaïla Sarr (an haife shi a shekarar 1998 a birnin Saint-Louis, a ƙasar Senegal) yana daga cikin yan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya fara buga wasan ƙwallo ga Ƙungiyar ƙwallon kafa ta ƙasar Senegal daga shekara ta 2016.

Yanzu haka yana buga kwallo a kungiyar Watford dake kasar Ingila goye da lamba 23.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.