Ismaila Jagne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ismaila Jagne
Rayuwa
Haihuwa Serekunda (en) Fassara, 1 Oktoba 1984 (39 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2002-2004147
KF Trepça (en) Fassara2006-2007395
  KF Teuta Durrës (en) Fassara2007-200780
KS Turbina Cërrik (en) Fassara2008-200810
KF Skënderbeu Korçë (en) Fassara2008-200890
Omayya SC (en) Fassara2009-2010
Naftëtari (en) Fassara2009-2009
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ismaila Jagne (an haife shi a ranar 1 ga watan Oktoba 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambia.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan ya taka leda a cikin kungiyoyin matasa na RSC Anderlecht ya fara babban aikinsa a Finland yana wasa tare da Tervarit na kaka 3. Bayan haka, ya sanya hannu tare da KF Trepça daga Kosovo a shekarar 2006, kafin ya koma Albania inda zai buga wasa a kulob ɗin KS Teuta Durrës, Skënderbeu Korçë, KS Turbina Cërrik da KF Naftëtari Kuçovë. A kakar 2009-10 ya buga wasa da Omayya Idlib a Siriya. tun a shekarar 2017 Ismaila ke rike da mukamin shugaban Superstars Academy FC a halin yanzu yana buga wasa a gasar Gambia.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Foreign football scouts impressed with Gambian talent" . 22 February 2018.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]