Jump to content

Ismaila Usman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ismaila Usman
Ministan Albarkatun kasa

1998 - 1999
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ismaila Usman tsohon Ministan Kudi na Najeriya daga shekarar 1998 zuwa 1999. Janar Sani Abacha ya dakatar da shi a matsayin mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, daga baya kumaAbdulsalami Abubakar ya naɗa shi a matsayin mai kula da ma'aikatar Kuɗi ta tarayya.[1]

  1. "POLITICS-NIGERIA: New Cabinet Gets Down to Business". Inter Press Service. 1998-08-25. Retrieved 2022-09-09.