Jump to content

Itas/Gadau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Itas/Gadau


Wuri
Map
 11°52′00″N 9°58′00″E / 11.8667°N 9.9667°E / 11.8667; 9.9667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,398 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
hoton tambarin gadau

Itas/Gadau karamar hukuma ce a jihar Bauchi, Najeriya . Hedkwatar ta tana cikin garin Itas Itesiwaju. Garin Gadau yana gabas da yankin a 11°50′08″N 10°10′02″E / 11.83556°N 10.16722°E / 11.83556; 10.16722 .

Yana da yanki 1,398 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.

Kabilar da ta fi rinjaye a yankin sune Hausawa da suka yi tarayya da sauran sassan jihar.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 751.

Babban harabar jami'ar jihar Bauchi yana a garin Gadau.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Bauchi State