Jack Johnson (boxer)
Appearance
Jack Johnson (boxer) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Galveston, 31 ga Maris, 1878 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Mutuwa | Franklinton (en) , 10 ga Yuni, 1946 |
Makwanci | Graceland Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | accidental death (en) (traffic collision (en) ) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Etta Terry (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Nauyi | 91 kg |
Tsayi | 184.2 cm |
Kyaututtuka |
gani
|
Jadawalin Kiɗa | Ajax Records (en) |
IMDb | nm0425277 |
John Arthur Johnson (an haife shi a watan Maris 31, shekara ta 1878 - Yuni 10, 1946), wanda ake yi wa lakabi da " Galveston Giant ", dan damben Amurka ne wanda, a tsawon zamanin Jim Crow , ya zama zakaran damben boksin na duniya na farko na Ba'amurke a shekaru (1908-1915).An yi la'akari da shi a matsayin daya daga cikin mafi tasiri a kowane lokaci, yakin da ya yi da James J. Jeffries a shekarata 1910 (alif dubu daya da tari tara da goma) ya kasance "yakin karni". [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ John L. Sullivan, cited in: Christopher James Shelton, Historian for The Boxing Amusement Park, [1]Samfuri:"'Fight of the Century' Johnson vs.