Jacob Mendy
Jacob Mendy | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Faji Kunda (en) , 27 Disamba 1996 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Ispaniya Gambiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Jacob Mendy (an haife shi a ranar 27 ga watan Disamba shekara ta alif dari tara da casa'in da shida miladiyya 1996) dan wasan kwallon kafa ne na Gambiya wanda ke taka leda a matsayin Dan wasa mai tsaron gida ko winger kungiyar kwallon kafa kafa ta Wrexham.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]A matsayin dan wasan matasa, Mendy ya shiga makarantar matasa ta Sipaniya La Liga ta Atlético Madrid.[1] A cikin shekarar 2017, ya rattaba hannu kan kungiyar Redhill ta Ingila ta tara.[2] A cikin shekarar 2018, ya sanya hannu a kulob ɗin Carshalton Athletic a matakin English na bakwai. [3] A cikin shekarar 2019, Mendy ya rattaba hannu a kulob din Wealdstone na Ingila na shida, ya taimaka musu samun ci gaba zuwa matakin Ingila na biyar.[4] A cikin shekarar 2021, ya sanya hannu kan Boreham Wood a matakin Ingilishi na biyar.[5] [6] A cikin shekarar 2022, ya sanya hannu ga kungiyar Wrexham ta Wales.[7] [8]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Mendy ya cancanci wakiltar Gambia a duniya, bayan an haife shi a can.[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jacob Mendy" . Jobs4Football. Retrieved 1 February 2023.
- ↑ "Wrexham move had to so much appeal to Jacob Mendy" . leaderlive.co.uk.
- ↑ "Meet Boreham Wood's hero who worked on building site and now shapes game on Dani Alves" . mirror.co.uk.
- ↑ "Get to know: Jacob Mendy" .
- ↑ "Interview with Jacob Mendy" (PDF).
- ↑ "Boreham Wood delight over club record deal for Jacob Mendy" . thenonleaguefootballpaper.com.
- ↑ "Access all areas at Boreham Wood: Lego men, honesty sessions and analysing Everton" . theathletic.com (Archived).
- ↑ "Wrexham aiming to bounce back from defeat when they host Maidstone" . leaderlive.co.uk.
- ↑ "Boreham Wood FA Cup hero Jacob Mendy worked every day on a building site less than a year ago and was previously a cleaner...he'll never complain about playing too many matches" .
Hanyoyin hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Jacob Mendy at Soccerway