Jacqueline Fatima Bocoum
Appearance
Jacqueline Fatima Bocoum | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1971 (52/53 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da ɗan jarida |
Jacqueline Fatima Bocoum tsohuwar yar jarida[1] ta kuma zama marubuciya daga jihar Senegal ta yammacin Afirka.[2] Ita ce kuma darektan kamfanin yada labarai Com 7.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]A matsayinta na 'yar jarida, Jacqueline ta yi aiki a RTS da Sud FM kafin ta zama Daraktan Shirye-shirye da Daraktan Labarai a Radio Nostalfie.[1] Ta fuskar siyasa, mahaifinta ma'aikaci ne a karkashin Shugaba Léopold Sédar Senghor. Jacqueline ta sanya ido sosai kan matsayin mahaifinta a matsayin wani samfuri na al'ada na tsarin siyasa da ya mamaye wancan lokacin, a cikin jigon littafinta na farko. Ita, duk da haka, tana da abin sha'awa a gare shi.[3]
Labarai
[gyara sashe | gyara masomin]- Motus et bouche ... décousue (Kalmomi da Sirri), Xamal (2002), 08033994793.ABA
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 (in French) Institut Panos, Union des journalistes du Ghana, "Ne tirez pas sur les médias: éthique et déontologie de l'information en Afrique de l'Ouest : quelques communications d'un séminaire régional organisé à Accra du 26 au 29 février 1996", L'Harmattan, 1996, p 173
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedAPS
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedBeck