Jamaal Lascelles an haife shi 11 ga Nuwamba 1993) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin tsakiya kuma kyaftin din kungiyar Premier League Newcastle United. Lascelles a baya ya taka leda a Nottingham Forest, inda aka bunkasa shi ta hanyar makarantar matasa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.