Jump to content

Jamal Aghmani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamal Aghmani
Rayuwa
Haihuwa Rabat, Satumba 1958 (66 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Makaranta Mohammed V University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers Mohammed V University (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Socialist Union of Popular Forces (en) Fassara
Jamal Aghmani

Jamal Aghmani ko Rhmani (Larabci: جمال أغماني‎– an haife shi a shekara ta 1958, Rabat ) ɗan siyasan Moroko ne na jam'iyyar Socialist Union of Popular Forces. Tsakanin shekarun 2007 zuwa 2012, ya riƙe muƙamin ministan ayyuka da koyar da sana'o'i a majalisar ministocin Abbas El Fassi.[1][2][3][4] Ya yi karatun digiri na farko a fannin ilimin zamantakewa daga Jami'ar Mohammed V kuma Farfesa ne a wannan jami'a kafin ya zama minista.

  • Majalisar Morocco
  1. "Interview : Jamal Aghmani". Le Matin. 2007-12-17. Retrieved 16 August 2012.
  2. Nabila Fathi (8 December 2007). "Jamal Aghmani, ministre de l'Emploi : "Les syndicats ont toujours été subventionnés"". Challenge Hebdo. Retrieved 16 August 2012.
  3. "3 Questions à Jamal Aghmani, ministre de l'Emploi". La Gazette du Maroc. 2008-06-27. Retrieved 16 August 2012.
  4. Imane Azmi (2008-06-28). "Emploi : Les défis posés par les nouveaux métiers". Challenge Hebdo. Retrieved 16 August 2012.