James Addy
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Accra, 9 Disamba 1939 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | Accra, 26 ga Afirilu, 2009 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | dan tsere mai dogon zango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 183 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
James Aryee Addy ( an haife shi a ranar 9 ga watan Disamban 1939- 26 Afrilu 2009)[1] ɗan wasan tseren Ghana ne wanda ya fafata a gasar Olympics ta bazara ta 1960, a gasar bazara ta shekarar 1964, a wasannin bazara na shekarar 1968, da kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1972.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "James Addy Bio, Stats, and Results | Olympics at Sports-Reference.com" . 16 December 2012. Archived from the original on 16 December 2012.
- ↑ "James Addy Bio, Stats, and Results | Olympics at Sports-Reference.com" . 16 December 2012. Archived from the original on 16 December 2012.