Jami'ar Kwararafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Kwararafa
Bayanai
Iri jami'a mai zaman kanta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2005

kuw.edu.ng


Jami'ar Kwararafa tana cikin Wukari, jihar Taraba A Nijeriya.[1][2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Darrusan da ake koyarwa[4][gyara sashe | gyara masomin]

Jami’ar Kwararafa tana gudanar da kwalejoji uku (3), kowace kwaleji tana da kwasa-kwasan da aka amince da ita.[4]

Abubuwan ƙasan nan sune kwasa-kwasan da suka danganci kwalejin:

Kwalejin Gudanarwa da Kimiyyar Zamantakewa:

B.Sc akan Accounting

B.Sc akan Tattalin Arziki

B.Sc akan Gudanar da Kasuwanci[5]

B.Sc akan Kimiyyar Siyasa da Harkokin Ƙasashen Duniya

B.Sc akan Public Administration

B.Sc akan Ilimin zamantakewa

B.Sc akan Criminology da Nazarin Tsaro

B.Sc akan Sadarwa cikin al'umma

B.Sc akan Geography

Kwalejin asali da bijirarren kimiyya:

B.Sc akan Biology[6]

B.Sc akan kimiyyar na'ura mai qwaqwalwa

B.Sc akan Statistics

Kwalejin ilimi:

B.Ed akan Gudanar da Ilimi[6]

B.Ed akan Guidance and Counseling

B.Ed akan Human Kinetics and Health Education


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigeria's 59 private universities …locations, Vice Chancellors names, websites, dates of establishment". Kukogho Iruesiri Samson. pulse.ng. 22 April 2015. Retrieved 22 November 2015.
  2. "Private Universities". National Universities Commission. Retrieved 22 November 2015.
  3. "Kwararafa University Wukari". .4icu.org. Retrieved 22 November 2015.
  4. 4.0 4.1 "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-30. Retrieved 2023-12-24.
  5. https://schoolings.org/list-of-accredited-courses-offered-in-kwararafa-university-taraba-state/
  6. 6.0 6.1 https://myschool.ng/classroom/institution-courses/kwararafa-university

Hanyoyin waje[gyara sashe | gyara masomin]

http://www.kuw.edu.ng/