Jamie Bynoe-Gittens

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamie Bynoe-Gittens
Rayuwa
Haihuwa Landan, 8 ga Augusta, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 1.75 m

Jamie Bynoe-Gittens Jamie Jermaine Bynoe-Gittens an haife shi 8 ga Agusta 2004) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin winger don ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]