Janet Amponsah
Janet Amponsah | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kumasi, 12 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Middle Tennessee State University (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 52 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 171 cm |
Janet Amponsah (an haife ta ranar 12 ga watan Afrilu 1993) 'yar wasan tsere ce 'yar Ghana. [1] Ta wakilci kasarta a gasar cin kofin duniya a shekarar 2013 ba tare da samun gurbin zuwa wasan kusa da na karshe ba.Ta lashe lambobin yabo a tseren mita 4×100 a gasar zakarun Afirka biyu da kuma a gasar Commonwealth ta 2010. An zabe ta a matsayin mai rike da tutar Ghana a bukin bude gasar wasannin Commonwealth na shekarar 2014, kuma ta zabi gwarzuwar 'yar wasa 'yar Ghana ta shekarar 2015. Ba ta samu damar shiga gasar cin kofin duniya da aka yi a kasar Sin a shekarar 2015 ba, sakamakon matsalolin da ta samu na biza ta shiga. A gasar Olympics ta 2016, ta shiga gasar tseren mita 200 da 4×100 m.[2]
Ta zo ta biyu bayan 'yar Ivory Coast Marie Josee Ta Louat a gasar tseren mita 100 na mata na 2018 a gasar manyan wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Afirka da aka yi a Asaba, Nigeria.[3]
Rikodin gasa
[gyara sashe | gyara masomin]Mafi kyawun mutum
[gyara sashe | gyara masomin]Outdoor
- 100 mita - 11.29 (-1.3 m/s) (Canyon 2015)
- Mita 200 - 23.04 (+1.6 m/s) (Canyon 2015)
Indoor
- Mita 200 - 23.40 (Albuquerque 2015)
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Janet Amponsah at World Athletics
- ↑ "Asaba 2018: Janet Amponsah wins silver in women's 100m" . Citi Newsroom . 2 August 2018. Retrieved 2 March 2019.
- ↑ Janet Amponsah Archived 19 September 2016 at the Wayback Machine . nbcolympics.com
- ↑ Disqualified in the semifinals